Yadda Zaka Saka Wakokin Auta MG Boy a Matsayin MTN Caller tune Na Wayarka - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Yadda Zaka Saka Wakokin Auta MG Boy a Matsayin MTN Caller tune Na Wayarka

Nov 6, 2022
Auta Mg Boy mawaki ne da yayi fice wajen wakoki sosai na soyayya.

Inda wakar "Baba Ayi mini Aure" itace ta kara fitowa da tauraronsa a cikin al’umma.



Ga yadda zaku sanya wannan lambobin domin fara aiki a layinka na mtn.
   
   • Ayi mini Aure – ta rubuta sakon 1603167 zuwa ga 4100.
   • Kamar da wasa – a rubuta sakon 1603168 zuwa ga 4100.
   • Labari na zuciya – A rubuta sakon 1603169 zuwa 4100.
   • Yanzu ma aka fara – A rubuta sakon 1603170 zuwa ga 4100.
   • Zuciya ce – A rubuta sakon 1603171 zuwa ga 4100.

Wannan sune code wanda duk ka sanya duk wanda ya kiraka zaiji wannan wakar ina masoyansa auta Mg Boy maza da mata to ga dama ta samu .

Via - HLoaded