Masha Allah Kamal S. Alkali Ya Aure Jaruma Hauwa Garba - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Masha Allah Kamal S. Alkali Ya Aure Jaruma Hauwa Garba

Mar 17, 2023


Kamar yadda kuka ji labari cewa Mai Bada Umarni Kamal S. Alkali Ya Aure Jarumar Fina Finan Hausa, Hauwa, S. Garba. A Ranar Jumma’a 17/03/2023, Mu Sami Labarin Auren Na Shahararren Director Mai Bada Umarni A Masana’antar KannyWood Kalam Alkali, Tare Da Amaryarsa Hauwa S. Garba,A wannan shekarar dama wadda tagabata hasashe ya nuna cewa Anata Kara Samun Karuwar Auratayya Tsakanin Na Jaruman KannyWood, Wanda Ba Dadewa Ba Shugaban Hukumar Tace Fina Finai Na Jihar Kano. In zaku iya tunawa a kwanan baya Wato Afakallahu Ya Aure Jaruma Rukayya Dawayya. Banda Auren Da Lilin Baba Da Ummi Raham, Sai Na Abubakar Bashir Maishadda Inda Shima Ya Aure Hassana Muhammad
Muna taya su murnar wannan auren da zasuyi Allah yabada zaman lafiya da kuma zuria dayyaba yasanya zamansu na har abada ne.