Bidiyo: Masha Allah yadda wata tsohuwa ta kafe saita zauna wajen kwankwaso - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Bidiyo: Masha Allah yadda wata tsohuwa ta kafe saita zauna wajen kwankwaso

Aug 20, 2023


Kamar yadda zaku gani wannan wani bidiyo ne da aka dauka a wajen wani taro da gwannan jahar kano da kuma mai gidanshi kwankwaso suka halarta. 

Inda wata tsohuwa ta nuna saita ga kwankwaso lokacin da wasu maaikata suka hanata ganin kwankwaso shi kuma ya bada dama na cewa abarta ta ganshi. 


Ga yadda wannan bidiyon ya kasance ku kalla da kanku.