Hotuna: Ango da amaryasa suna soyewa Bello El-Rufi’a da Aisha - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hotuna: Ango da amaryasa suna soyewa Bello El-Rufi’a da Aisha

Aug 10, 2023


Bello El-Rufi’a wanda yake ɗa ga tsohon gwamnan jihar kaduna Nasiru El-Rufi’a shine yayi sabbabin hotuna da amaryasa aisha habibu.


Bello El-Rufi’a ya auri A’isha a matsayin mata ta biyu wanda idan baku manta yayi aure a shekarar 2015 da ya auri kamilah a cikin garin kaduna.


Aisha habibu anyi auren ne a garin abuja asirance wanda Aisha har kasuwa ce ta yar zaman gida bace.