Hutunan Jaruma Samha M Inua Dasu Dauki Hankula - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hutunan Jaruma Samha M Inua Dasu Dauki Hankula

Aug 2, 2023


Hotunan Birthday Jaruma Samha M Inua Dasu Jawo Cece Ku Ce Da Allah Wadai! Jarumar Ta Saki Zafafan Hotunanta Na Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarta, Inda Hotunan Su Jawo Surutai. 

Dama Tun A Kwanakin Baya Ne Asha Cece Ku Ce Da Jarumar Game Da Maganar Cuko Da Ace Jarumar Ta Shahara Da Yin Sa. 

Wadannan Hotunan Data Sake Ya Kara Tabbatarwa Duniya Cewa Jarumar Tana Hadawa Da Cuko, Inda A Kalubalanceta A Shafukan Sada Zumunta. 

Kalli Zafafan Hotunan Nata Data Saki.