Hotuna yadda aka yi dinner bikin Excellency na shirin Labarina - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hotuna yadda aka yi dinner bikin Excellency na shirin Labarina

Dec 31, 2023


Hotuna yadda aka yi dinner bikin Excellency na shirin Labarina


Kamar yadda muka kawo muku Labarin cewa zaayi auren excellency na shirin Labarina wato Abdullah Amdaz Wanda muku kawo muku a makon da yagabata.


Domin Shiga group namu don Jin labarai na Kannywood da sauransu ga link nan


>>> https://chat.whatsapp.com/Fmd72ZV4KczDfumgtH9Qs4


Karanta wannan:


Dama Ga Yan jahar Kaduna Direct Link to Apply for Kaduna State A Kori Talauci Grant 2023 


Cikin ikon Allah dai jiya an daura auren wannan jarumin kamar yadda zakugani a hoto yanzu.


karanta wannan:


Ahmed musa ya gwangwajewa mutane 4 gida a abuja harda mai gadinsa 


Allah yabasu zaman lafiya da kuma zuria dayyaba Amin summa amin.


Ga hotunan auren: