-->
Ina Rokon Allah Ya Shirye Ni Kafin Lokacin rasuwata – Murja kunya

Ina Rokon Allah Ya Shirye Ni Kafin Lokacin rasuwata – Murja kunya


Ina Rokon Allah Ya Shirye Ni Kafin Lokacin rasuwata – Murja kunya


Kamar yadda shafin Hausaloaded suka ruwaito cewa: Shahararriyar mai amfani da kafar sadarwa ta TikTok Murja Ibrahim Kunya ta bayyana cewar a kowane lokaci tana rokon Allah ya nuna mata ta shiryu daga irin ayyukan da take aikatawa kafin lokacin mutuwarta.


ATTENTION

For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻

https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj

Follow Us On Google News 👇🏻

Naijastick On Google News 

Join Our Twitter Group 👇🏻

https://t.me/naijastickfansgroup


Murja ta bayyana haka a wani dan gajeren bidiyo da ta wallafa a shafinta na TikTok.


A kowane lokaci idan na tuna mutuwa kuma na tuna wasu daga cikin mutanen da muke tare da su amma yanzu sun mutu.

Murja Ibrahim kunya 


Jaridar leadershiphausa na ruwaito, Sai inga cewar yanzu koda ace suna da wani halin banza da suke son su gyara, ba su da wannan lokacin domin sun riga sun bar Duniya.


Hakan ya sa nike rokon Sarki Allah da ya shirya ne in yi aure nima kamar sauran mutane in ganni a dakin mijina kafin lokacin mutuwata ya yi.


Ta kara da cewar daga cikin abubuwan da suke tayar mata da hankali idan ta tuna akwai kwanciyar kabari.

Idan na tuna cewar bayan na mutu dole ne za a sanya ni a cikin kabari daga ni sai aikin da na yi sai hankalina ya matukar tashi inji Murja.

Murja Ibrahim kunya 


Fitacciyar yar tiktok murja Ibrahim kunya wanda tayi fice sosai a manhajar titkok wanda ankaji mai girma gwamna jihar kano Abba Kabir Yusuf (abba gida gida) yana cewa murja kunya na cikin wadda za’a yiwa auren gata.


Murja kunya ta shiga cikin jin dadi irin yadda anka ga gwamna da kanshi yana faɗin cewa zai aurar da ita, a nan har a ka hangota da wani malami mai amfani da kamar sada zumunta yana yaba halayenta Dr. Sheriff Almuhajir har anka dauka ko shine angon.

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel