Cikin Hotuna - Matashiya Mai Neman na kanta kuma Direbar Tirela Yar Asalin jahar gombe - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Cikin Hotuna - Matashiya Mai Neman na kanta kuma Direbar Tirela Yar Asalin jahar gombe

Dec 18, 2023

 


Matashiya Mai Neman na kanta kuma Direbar Tirela Yar Asalin jahar gombe

Kamar yadda muka saba yay ma munkawo Labarin wata matashiya Mai Neman na kanta azahira inda take tukin tilera domin biyan sauran buqatunta.

ATTENTION

For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻

https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj

Follow Us On Google News 👇🏻

Naijastick On Google News 

Join Our Twitter Group 👇🏻

https://t.me/naijastickfansgroup

Wannan matashiya Yar Asalin jahar gombe ce wadda Ake Kira da suna Hauwa Direba.

Matashiya Hauwa Direbar Tirela Ce Yar Asalin Jihar Gombe, Wadda Ta Fara Tuƙin Babbar Mota Tun Tana Ƴar Shekara 17 Da Haihuwa Kuma Ta Ce Albarkacin Sana’ar Tuƙi Ta Gina Gida, Ta Sayi Filaye Guda Biyu, Ta Ɗauki Nauyin Karatun Ƙaninta A Tattaunawarta Da TRT Hausa

Daga Jamilu Dabawa