Yadda zakuyi ku fidda katin Zama Dan kasa da kanku da sauran katin da kuke nema domin zirga zirga
ASPGET Portal Ne Wanda Ake Verification A Cikinsa
Abubuwan dazaku iya yi a website din ASPGET shine
(1) Ciro katin ɗan ƙasae ku idan kun jefar da shi, ta hanyar anfani da number wayar da kuka buɗe NIN ɗin ko kuma NIN number ɗin.
(2) Ciro bayanai (Information) ɗin da yake jikin BVN wanda ya haɗa da date of birth da kuma adireshi na jikin BVN.
(3) Ciro shedar tuƙi wato (Driver License) idan kun jefar ta hanyar amfani da Number Driver License ɗin.
(4) Ciro International Passport ta hanyar yin anfani da passport number ɗin.
(5) Ciro CAC wanda ya haɗa da RC da kuma BN.
Duka waɗannan abubuwan da aka ayyana a sama zaku iya fara aiki da su ko kuma sana'a dasu.
Website: aspget.com
Website: aspget.com
Website: aspget.com
Numbern waya
ATTENTION
For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻
https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj
Follow Us On Google News 👇🏻
Join Our Twitter Group 👇🏻