Bidiyo: Munsha Soyayya Tsakani mu Ali Jita da Fati Nijar - Cikakken Labarin Soyayyar Su
Fitattun mawakan biyu an rawaito cewa sun sha fama da dafin so a shekarun baya,sai kwatsam aka gano su a wani fefen bidiyo mai dakiku kadan suna tunawa da kalar Soyayyar da suka sha fama da ita a lokacin daya shude.
Daman ba wannan ne karon farko da aka taba samun irin wannan al’amarin ba.
Zaku iya kallon guntun bidiyon da suka saki a shafin nan na sada zumunta wato na YouTube Kai tsaye Anan shafin namu.
Kalli cikakken anan: