Indai director Aminu Saira hadani da ita babu shakka zan aureta wani matashi daya fada soyayyar uwar maryam labarina - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Indai director Aminu Saira hadani da ita babu shakka zan aureta wani matashi daya fada soyayyar uwar maryam labarina

Jan 9, 2024


Indai director Aminu Saira hadani da ita babu shakka zan aureta wani matashi daya fada soyayyar uwar maryam labarina


Wani matashi a kafar sada zumanta ya tsunduma soyayya da Hajiya uwar maryam Al-Amin mai nasara inda yake rokon darakta aminu saira da ya yayiwa Allah ya hadashi da Rahama sidi Ali.


Mai mai suna oct Habib Gwammaja ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda yake tura sako neman alfarma.


“Malam Aminu Saira Nidai Kataimaka Kahadani da Wannan kyakkyawar Baiwar Allah din nan Nima


Wannan matashi ya jawo cece kuce a kafafen sada zumunta inda rubutunsa ya dauki hankalin mutane sosai duba da irin wannan zankadediyar mace tabbas ar so ce domin akwai kyau sosai gare ta.


Hausaloaded ta tattaro martanin kadan daga cikin mutane da sunkayi masa martani.


Ga bainda suke cewa a comment section: