Kyawawan Hotunan Babiana yar titok tayi wuff da ɗan shekara 27
Wasu kyawawan Hotunan kafin Aure na wata Jarumar Tik-tok wadda ake Kira da (Hafsat Muhammad Waziri) kamar yadda Akafi Saninta Da Suna Babiana Da Santalelen Mijinta Mai Shekaru 27
Babiana yar Tik-tok ce wadda ta yi qaurin suna sosai a kafar sada zumunta ta Tik-tok wanda tabbas manya manyan yan Tik-tok zasu fara shiga ciki.
Muna yi mata fatan alkhairi tare da wasu yan matan jarumai suma su biyo bayan wannan jarumar.
Ga hotunan nata tareda Wanda zata aura: