Mijin Laila Usman yasha alwashin daure Sadiya Marshal akan bidiyon Matarsa - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Mijin Laila Usman yasha alwashin daure Sadiya Marshal akan bidiyon Matarsa

Jan 30, 2024

Mijin Laila Usman yasha alwashin daure Sadiya Marshal akan bidiyon Matarsa 


Kamar dai yadda kuka sani wannan satin mun kawo muku Labarin Laila da mijinta inda yataya murnar Karo shekaru . Wanda kuma yanzu wani chakwakiya ya barke tsakanin Shi da kuma sadiya marshall inda ya ke neman data bayyana hujja na wani bidiyo Akan Matarsa datave yanada Shi.


Wanda har yasha alwashi akan wannan bidiyon idan bata bayyanashi ba to zai daure ta maana zai bi wa Matarsa hakkinta akan kazafi ..


Ga dai waring bayani akan wannan bidiyon da zaku kalla Cikin murya da kuma bayyana wa yadda abin ya kasance.


Ga bidiyon: