Allah ya yiwa Matar Jarumin Kannywood Abdul Sahir rasuwa - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Allah ya yiwa Matar Jarumin Kannywood Abdul Sahir rasuwa

Feb 14, 2024


Allah ya yiwa Matar Jarumin Kannywood Abdul Sahir rasuwa. Allah ya jikantaBabban jarumin nan na shirin kwana chasin Wanda aka fi sani da Malam Ali Allah yayiwa matarsa rasuwa .. 


Wannan ya biyo ne bayanda mukasami takamaimai Labarin Daga najiya Mai qarfi Allah ubangiji ya jikanta da rahama ya kuma bashi juriyar rashinta.


Muna taya wannan jarumin jimamin rashin iyalinsa ..