Hotunan cike shekara Daya da Aure - Jaruma Khadijat izzar So - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hotunan cike shekara Daya da Aure - Jaruma Khadijat izzar So

Feb 11, 2024


Hotunan cike shekara Daya da Aure - Jaruma Khadijat izzar So


Tsohuwa jarumar shirin izzar so kenan wato Jaruma Khadijat wadda tayi fice a cikin shirin nan naku Mai dogon zango izzar so kenan.


Inda take murnar cike shekara Daya da Aure ita da mijinta ana zaune lafiya ba wani shankai haka muke fata akoda Yaushe idan masoya sukayi aure asamo zaman lafiya da kuma zuria dayyaba...


Mutane dadama sun yaba da ganin wadannan Hotunan na wannan jarumar itada mijinta Cikin farinciki da qaunar juna..


Allah yaqara rufa muna asiri Allah kuma yaqara Basu zaman lafiya akoda Yaushe su da dukkanin masoya da kuma ma'aurata Baki daya..


Ga wadannan Hotunan Ku Kalla: