Gidauniyar jarumar Shirin labarina Maryam ta raba Abinci a cikin wannan watan ga masu buqata - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Gidauniyar jarumar Shirin labarina Maryam ta raba Abinci a cikin wannan watan ga masu buqata

Mar 14, 2024


Gidauniyar jarumar Shirin labarina Maryam ta raba Abinci a cikin wannan watan ga masu buqata


Jarumar nan da aka fi sani da Maryam a cikin Shirin nan Mai suna labarina ta bayar da Abinci ga masu buqata a cikin wannan watan Mai albarka ta hanyar amfani da gidauniyar tallafawa jama'a


Wanda hakan ma ya Zama abin koyi ga Saurabh jarumai masu Hali da sukeda abinda zasu bawa masu buqata.


Cikin hotuna ga yadda Rabon Abinci ya gidana Akan wani layi na unguwar su jarumar da sauran layuka.