Hotuna daurin auren manyan jaruman kannywood da suka dau hankulan masoyansu - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hotuna daurin auren manyan jaruman kannywood da suka dau hankulan masoyansu

Mar 23, 2024

Hotuna daurin auren manyan jaruman kannywood da suka dau hankulan masoyansu


A wannan bidiyon Kuma mun kawo muku wasu daga cikin manyan kannywood da ake ji dasu ahalin yanzu hotuna na auren su na fari KO wanne acikin su.


Wadanda suka hada da:


Jarumi Ali Nuhu

Jarumi Adam a Zango

Jarumi Sani Musa Danja

Jarumi Abba El Mustapha

Jarumi Ahmad S Nuhu


Da dai sauransu duk a cikin wannan bidiyon da muka tattara muku Wanda zaku gansu KO wanne da matarshi a lokacin da aka Daura musu aure.


Ga wannan bidiyon ku kalla Kai tsaye anan shafin namu ku ajiye mana raayoyinku a comment section: