MD General Ali Nuhu celebrate birthday wishes to his lovely wife - see pictures - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

MD General Ali Nuhu celebrate birthday wishes to his lovely wife - see pictures

Mar 26, 2024


MD General Ali Nuhu celebrate birthday wishes to his lovely wife - see pictures


The king of kannywood as same time the MD General Ali Nuhu who's popularly known as king of kannywood in the Hausa movie industry who celebrated a day which is birthday party of his lovely wife, that he shares a picture of her birthday celebration.


Well wishers in the industry has made a day to celebrate and have a moment of joy for the king of kannywood wife birthday party.


See the pictures in the above line 👇👇


Da hausa

Ali Nuhu ya taya matarshi murnar zagayowar ranar haihuwa kalli hotuna


A wannan kwanakin ne jarumi Kuma shugaban masu harkan wasan kwaikwayo na Nigeria Baki Daya wato MD General Ali Nuhu ya taya matarshi murnar zagayowar ranar haihuwa Wanda tacika shekaru da ba a bayyana ba.


Wanda suka saka hotuna domin taya wannan matar tashi murnar zagayowar ranar haihuwa din Kia tsaye a soshiyal media.


Wasu hotuna da suka bayyana a shafin jarumin Ali Nuhu kenan na taya matarshi murnar zagayowar ranar haihuwa Kai tsaye:


Kalli wadannan hotuna: