Hotunan Jarumi Tareda iyalinsa abin birgewa abin shaawa GA dukkan masoyansa - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hotunan Jarumi Tareda iyalinsa abin birgewa abin shaawa GA dukkan masoyansa

Apr 17, 2024


Hotunan Jarumi Tareda iyalinsa abin birgewa abin shaawa GA dukkan masoyansa


Shahararren Dan wasan Hausa nan Mai suna Mustapha Naburaska Tareda iyalinsa Wanda ya bayyana wadannan hotuna alokacin da ake yin murnar sallah Eid Mubarak.


Wanda masoyansa suka bayyana raayoyinsu Akan wadannan hotuna da ya Daura a kafar dad's zumunta 


Wanda wannan jarumin ya Jima baiyi irin wannan abinba da yayi a Wannan Shekar.


Kalli kyawawan hotunan Kai tsaye anan shafin namu.