Cikin Hotuna - Professor Pantami yakaiwa Baba buhari ziyara har gidansa dake Daura - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Cikin Hotuna - Professor Pantami yakaiwa Baba buhari ziyara har gidansa dake Daura

May 30, 2024


Cikin Hotuna - Professor Pantami yakaiwa Baba buhari ziyara har gidansa dake Daura 


Professor Pantami yakaiwa tsohon shhugaban kasa Wanda aka fi sani da suna Muhammad buhari inda yakai Mai ziyara ban girma agidansa dake Daura.


Ga abinda yake cewa:


Visited Baba Buhari today in Daura. Smile! There is never a dull moment with Baba at all. Baba: "Akramakallah, you either permit me to go to my farm, or I will drag you for aikin gayya now."

It is an honour to me, Sir.


Allah Ya kara lafiya, da imani da kwanaki masu amfani, Baba.