Jarumin kannywood Sani Musa Danja zai aurar da kyakkyawar ƴarsa da ba kowa ya santaba - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Jarumin kannywood Sani Musa Danja zai aurar da kyakkyawar ƴarsa da ba kowa ya santaba

May 10, 2024


Jarumin kannywood Sani Musa Danja zai aurar da kyakkyawar ƴarsa da ba kowa ya santaba


Shahararren jarumi kuma mawaki a masana’atar Kannywood sani musa Danja da mansurah isah zasu aurar da ƴar su rizqat sani Musa danja wanda suke gayyatar yan uwa da abokan arziki.


Wannan shine karo na farko da sani danja zai aurar da diyarsa wadda mansurah isah itace mahaifiya a gurin ita Rizqat..


Sani musa Danja zai aurar da ƴarsa 

Amarya Rizqat da Angonta

Mansurah isah da sani musa Danja suna gayyatar illahirin al’umma zuwa wajen daurin auren ƴarsu da za’a kamar yadda katin gayyata ya nuna.


A post shared by Sani Musa Danja (@realsanidanja)


Mansurah Isah Rizqat sani musa Danja sani Musa danja