Kyawawan hotuna jarumar Shirin Labarina Fatima Hussain tareda mahaifanta da qannenta - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Kyawawan hotuna jarumar Shirin Labarina Fatima Hussain tareda mahaifanta da qannenta

May 27, 2024


Kyawawan hotuna jarumar Shirin Labarina Fatima Hussain tareda mahaifanta da qannenta


Wasu hotuna na jarumar nan Mai farin jini wato jarumar Shirin Labarina Wanda Mutane da dama take burgesu a gefen roll dinda take hawa a Shirin Labarina.


Ga wasu hotuna na iyalanta tareda mahaifanta da Kuma wasu daga cikin qannenta.


Wanne fata kukeyiwa wannan jaruman ta Shirin Labarina Fatima Hussain.


Kalli hotuna: