Shagalin bikin Ɗiyar sani musa Danja Rizqat Sani Musa Danja
Jaruman masana’atar Kannywood sunyiwa abokin sana’ar su sani musa danja kara wajen shagalin auren yarsa da ankayi.
Kannywood masana’ata ce wadda ita shagalin bikin auren junansu ya tashi zaka ga ankayi hadari na nairori a wajen bukin.
Sani Musa Danja da tsohuwar matarsa sun hadu wajen bukin inda kowa yaci ado da kwaliya wajen nuna tabbas Wannan auren yarsu ne.