Wani matashi ya ƙirkiri na’urar da makahon da baya gani, zai iya tafiya bada dan jagora ba - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Wani matashi ya ƙirkiri na’urar da makahon da baya gani, zai iya tafiya bada dan jagora ba

May 23, 2024


Wani matashi ya ƙirkiri na’urar da makahon da baya gani, zai iya tafiya bada dan jagora ba


Wani matashin yaro mai suna khalifa aminu dan jihar kano ya kirkiri na’urar da zata taimawa makaho dari bisa dari wajen tafiya ba tare da sanda ko dan jagora ba.


Tabba wannan abun a yaba ni da matashi ya ƙirkiri na’urar da a fadin duniya yanzu babu irinta tabbas akwai buƙata gwamanti da sarakuna da masu kudin musamman ya fito a garin attajirai kano da su taimawa wannan yaro domin yayi korari sosai a wannan fanin fasaha da kere kere.


Matashin yaron Aminu khalifa ya bayyana abubuwa da wannan naurar keyi a shafinsa na sada zumunta facebook inda yake cewa.


''Assalamu!!!

Wannan shine sabon project danai wato( blind eye sensor device) wato na urar makaho shi Wannan project nayi shine sabo da na taimakawa makafi wanda basa gani kuma yana tema kawa 100 bisa 100 makaho zai iya tafiya batare da sanda ba..


Kuma Wannan bakaramar fasaha bace a duniya abune wanda babushi ako ina a fadun duniya.. Kuma inaso nanunawa duniya irin baiwata da kwazona insha Allah.


zanyi iya yina naga project dina ya samu karbuwa ako ina. kuma inaso mahukunta da gwamnati tasan da Wannan Abun don samun cigaba

Ina bukatar addu ar kowa da kowa akan wanna fasahar Allah ya bamu nasaro baki daya”


Ga hotunan Engr. Khalifa da na’urar da ya kirkira.