Albashi N200,000 Per Month - Aikin Sola Sales Engineers - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Albashi N200,000 Per Month - Aikin Sola Sales Engineers

Jul 12, 2024


Albashi N200,000 Per Month - Aikin Sola Sales Engineers 


Ma Takin aiki:

Solar Sales Engineers 

Location

Kaduna and Kano (albashi N200,000 Per Month) 


Wani company da suke Kula da harkan saye da sayarwa da Kuma repairs n Solar Equipment sun bada damar saukar Ma'aikata ta gefen Solar Sales Engineers Wanda zai baiwa matasa daman samun Aikin dogaro da Kai.


Kada muyi wasa da wannan damar ta wannan kamfani.


Amfanin wannan Aikin:


1. Samun qarin ilimi da gogewa wajen koyan harka Solar Sales da Kuma installation


2. Dogaro da Kai.


3. Samun Albashi kimanin Dubu dari biyu ako Wanne wata N200,000 Per Month.


Yadda zaku nemi Aikin:


Masu buqatar wannan Aikin zasu iya tura CV dinsu zuwaga wannan Email address din dake anan:


recruiter@energytalentco.com 


A lokacin turawa saiku saka Sunan wannan Aikin a matsayin tittles naku misali " Solar Sales Engineers recruitment"


Share this articles to your Friends and families if found suitable