Hukumar ma'aikatar matatan man fetur ta Nijeriya (NNPC) ta bude shafin daukar ma aikata
Hukumar ma'aikatar matatan man fetur ta Nijeriya NNPC ta tabbatar da bude manhajar neman daukar aiki a hukumar ta hanyar cikewa a intanet
Adireshin yanar gizo da hukumar ta bayar domin neman aikin ta hanyar yanar gizo shi ne
Hukumar ta bayyana za ta dauki Injiniyoyi masu akalla karatun Digiri ko makamancin haka, a matsayin manyan ofisoshi/ supervisory cadre da kuma managerial cadre.
Key Information
- Successful candidates must accept to work in any NNPC Limited business locations.
- Closing date for all applications is 20th August, 2024.
- Experienced professionals will be recruited into the Supervisory Cadre.
- Candidates must possess good communications, computer and interpersonal skills.
Yadda zaku cike wannan aikin:
Masu buqatar cike wannan aikin sai Ku Danna wannan link din: