Jira ya Kare: Ga wadanda suka cike Aikin Hukumar Kashe Gobara(Fire Service) - GaYadda Zaku Duba Sunayenku
Babbar Hukumar nan ta kashe gobara (Fire Service) ta Najeriya wadda takeda alhakin kashe gobara, kare rayuka da dukiyoyi, kula da tsaftar wurare, ilmantar da jama'a kan yadda za a guji gobara, da bincike kan dalilan gobara. Tana da ofisoshi a jihohi da manyan birane don tabbatar da tsaro daga gobara.
Ga waɗanda suka cike gurabun neman aiki a Hukumar kashe gobara (Fire Service) zaku garzaya shafin yanar gizon na hukumar domin duba sunayenku Kai tsaye.
Ga link nan Wanda Zaku Duba Sunayenku don tabbatar da samun wannan aikin:
Domin duba sunayenku a hukumar, ku latsa https://cdcfib.career, sannan ku saka Application Code ɗinku da kuma lambar wayarku.