Mace Ta Farko A Najeriya Zata Gudanar Da Bikin Mùrnàr Shekara 8 Da Shigarta Zàwàrcì
Rahoton ya ci gaba da ɗaukan hankulan Al'umma a kafofin sada zumunta, inda Ummi Ubba Gama bayyana haka kai tsaye a babban shafinta tana gayyatar yan uwa da abokan arziƙi zuwa wurin wajen ƙayataccen bikin tayata mùrnàr cika shekara takwas da shiga Zàwàrcì.