Jaruma Rayya Kwana Casin ta kammala karatunta na boko - Kalli Hotuna


Kamar yadda kuka sani cewa jarumar nan mai suna surayya Aminu wato Rayya a cikin shirin kwana chasin.

Inda ta bayyana cewa ta kusa kammala karatun ta na boko wanda yau dai gashi ta kammala karatun.

Ga wasu hotuna da aka bayyana na jarumar daga wajen bikin na kammala karatu.

Ag hotunan anan ku kalla kai tsaye:

Kalli Hotuna


Via - Android pols