Sheick Daurawa - Allah ya isa ga masu yada hotunan Amaryar sa da zai angonce da ita - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Sheick Daurawa - Allah ya isa ga masu yada hotunan Amaryar sa da zai angonce da ita

Oct 17, 2022

Kamar yadda wasu hotuna da bidiyo suke ta yawo na wata amarya da aka ce ta sheick daurawa ce.


Wanda muka samu bayanin cewa malam dai yayi Allah ya isa ga masu yada masa hotunan amaryar sa da zai angonce da ita.


Ga cikkaken bayani akan wannan zancen na malam da aka ce yayi.

Kalli bidiyo kai tsaye a nan: