-->
Bikin Cika Shekara Goma da Aure - Mawaki Umar M Shariff

Bikin Cika Shekara Goma da Aure - Mawaki Umar M Shariff


Shagali Umar M Shareef Da Matarsa Maryama Sun Cika Shekaru 10 Da Aure, Kalli Hotuna Da Bidiyon. 


Shahararren Mawakin Nan Na Hausa Umar M Shareef, Ya Cika Shekaru 10 Da Yin Aurensa,


Mawakin Dai Yayi Aurene A Shekarar 2012, Inda Zuwa Yanzun Allah Ya AlbarKaceshi Da Haihuwan Yara Tsakanin Biyu Da Uku. 

Babban Yaron Nashi Shine Aliyu Haidar.

Muna Masa Fatan Allah Yaci Gaba Da Yiwa Auren Nasa Alabarka. Amiin

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel