An garzaya da Aisha Buhari a Asibiti - Dalilin Zuwanta - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

An garzaya da Aisha Buhari a Asibiti - Dalilin Zuwanta

Nov 6, 2022

Rahotanni daga fadar shugaban kasa na bayyana cewa an garzaya da matar shugaban kasa Aisha Buhari asibiti a Abuja a sakamakon karaya da ta samu a kafar ta

Majiyar Taskar Labarai Daily Nigeria ta ruwaito cewa ba asan musabbabin karayar ba amma dai “matar shugaban kasar ta zame ta fadi ne lamarin da ya jawo ta samu karaya a kafarta”

Sai dai kawo yanzu babu sanarwa a hukumance game da cikakken labarin abunda ya faru

Mai Kama Da Wanna;


Masha Allah kamar yadda munka kawo muku labarin auren jaruma halima Atete a yanzu nan majiyarmu ta samu wasu zafaffan hotunan bikin daga shafin Bbchausa.

Tauraruwar Kannywood Halima Yusuf Atete tare da angonta Mohammed Mohammed Kala wadanda za a daura aurensu ranar Asabar 26 ga watan Nuwamban 2022 a Maiduguri.

Ga hotunan Nan ku kalla.