Young Man Confess He will Marry Kannywood Actress Nafisat Abdullahi The Way She is - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Young Man Confess He will Marry Kannywood Actress Nafisat Abdullahi The Way She is

Dec 3, 2022


ATTENTION
For More Hausa Update Please Join Our WhatsApp Group Now !!

A young man confess that he will maryy the Popular Known actress Nafisat Abdullahi at no cost.

He further notice that he loves her the way she's and he will spend a lot just have her love if she accept the young man.

He decided to go and meet her just to show his love to her and if she accept him then will talk about their life "Marriage". 

Here is the main point !!

Nayi Mafarkin Na Auri Jaruma Nafisa Abdullahi

Waani Matashi mai suna Abubakar Sadeeq ya bayyana irin soyayyar da yake yiwa Nafisat Abdullahi wanda har ta kai ga cewa ko tsirara take yawo shidai zai aureta.

Ya kara da cewa dukkan abinda mutane suke fadi akanta zasuyi su gama domin shi har yanzu baiga wani abu datayi ba wanda yasa mutane keta cece kuce akanta.

Dukkan maganar datayi gaskiya ce sai dai kutane kawai sunyi mata gurguwar fahimta a yayinda wasu kuma son zuciya ce kawai domin sun San gaskiya ta fadi amma saboda kiyayye suka kaurace ma gaskiya.

Matashi yaci gaba da cewa koda jarumar Tsirara take yawo shidai yana sonta a hakan kuma da aure yake sonta bada wasa ba.