I Want To Be Marry Before My Dead Comes i Need A Beautiful Husband


For More Hausa Update Please Join Our WhatsApp Group Now !!

A fine lady exposed that she want to be marry before she's dead, as she was saying she need a fine guy that will marry her for the rest of her life.

She has experience more value of marrying a good guy that will take an advantage of your life to an extend of been life partner.

She has made that this will be her last ambition in her life.

Here is the main tip's.

Ina Bukatar Mijin Aure, Ban Son Na Mutu Ban Yi Aure Ba: Kyakkyawar Budurwa Ta Koka A Bidiyo

Wata budurwa ta daura bidiyo a manhajar TikTok tana kokawa kan yadda har yanzu bata samu mijin aure ba. A gajeren bidiyon da budurwar mai suna Amrah ta daura, ta bayyana cewa babbar manufarta a rayuwa shine ta wayi gari a dakin mijinta.

A cewarta, zama babu mijin aure babban abin bakin ciki ne,

Amrah ta godewa Allah bisa wayen gari lafiya kuma a matsayin Musulma amma dai tace gaskiyar magana itace mace na bukatar aure.

Ta ce duk kudin mace a duniyar nan babbar manufarta itace shiga gidan aure. Ta ce ita dai ta kosa ta shiga gidan miji kuma ta kosa ta sallamawa mijinta kafin ta mutu.

Tace: "Assalamu Alaikum, gaskiya abin tausayi ne na waye gari sabon wata a gidan miji na ba. Na ji maganganu masu dadi da mara dai akan aure amma nima ina son ayi da ni, ina son sallawa mijina."

Amma dai na godewa Allah da ya tashe da lafiya kuma Musulma. Maganar gaskiya shine rashin aure ga mace abin bakin ciki ne. Babbar manufar mace shine gidan aure, ku manta da maganganun masu ikirarin yancin mata." "Gaskiya ban son na mutu ba tare da nayi aure ba."

Kalli bidiyon anan

Previous Post Next Post