Idan Ban Aure Adam A Zango Ba, Zan Iya Mutuwa - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Idan Ban Aure Adam A Zango Ba, Zan Iya Mutuwa

Mar 14, 2023


Babbar magana daga wata sabuwar jaruma zuwaga Adam a Zango wanda ya girgiza shi kai tsaye.Idan Ban Aure Adam A Zango Ba, Zan Iya Mutuwa, Wata Zankadediyar Budurwa Ta Bayyana Haka. Tun Kwanakin Baya Yan Mata Su Dinga Fitowa Suna Bayyana Soyayyar Su Ga Shahararren Jarumin Nan Adam A Zango.
Bayan Daya Sami Matsala Da Amaryarsa, Nan Ne Mata Su Fito Su Nuna Soyyarsu Ga Jarumin. Wannnan Budurwar Itama Ta Fito Ta Bayyana Irin Son Da Take Masa.