IZZAR SO Sabon Salo Episode 123 ORG HD – Bakori TV - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

IZZAR SO Sabon Salo Episode 123 ORG HD – Bakori TV

May 28, 2023

IZZAR SO Sabon Salo Episode 123 ORG HD – Bakori TV:Izzar so shiri ne mai dogon zango wanda ya kewaya nahiyar africa wanda mutane ke kallonsa kamar yadda ta nuna a shafin jarumin shirin lawal Ahmed wanda ake kira da umar hashim a cikin shirin.


Akwai takun saka Mai zafi da ke tsakanin hajiya nafisa babbar yarinya da kuma hajiya Sara da kanwar hajiya nafisa.Shirin Yana da matukar burgewa da kuma abin mamaki Wanda ke burge Yan kallo.Ga bidiyon nan kasa ku kalla kai tsaye daga bakori tvLink down !!


https://youtu.be/Bjj7mFfBaqI