Sanadiyyar Rasuwar Kawu Mala, na Dadin Kowa
Wannan Shine Sanadiyyar Rasuwar Alhaji Mala, Na Cikin Shirin Dadin Kowa. Da Kuma Hira Da Iyalan Mamacin. A Ranar Litinin Ne A Tashi Da Labarin Rasuwar Malam Aminu Muhammad AZ, Wanda Afi Saninsa Da Alhaji Mala A Cikin Shirin Dadin Kowa.
Kalli bidiyon anan