Watarana A Kano - Babban Shiri Daga Abubakar Mai Shadda - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Watarana A Kano - Babban Shiri Daga Abubakar Mai Shadda

May 25, 2023

Babban Mai Shirya Fina-finai a Masana’antar Kannywood Abubakar Bashir Maishadda Ya Shirya FIM Akan Matsalolin Dake Damun Jahar KANO.




Wannan FIM Mai Suna “Wata Rana A Kano” Zai Kafa Tarihi, Kamar Yadda Akasan AB Maishadda Da Kwarewa Wajen Tsara Fim, Hakan Har Yaja Masa Karramawa a Africa Gaba Daya ( Kannywood Represent Hausa at AMVCA 2023 Lagos and Awarded).


Babban Producer Din Ya Bayyana a Page Dinsa Na Instagram Inda Yake Bayani Cewa:





Me zakuce a wannan shirin kai tsaye;