Yadda Aka Raka Sabon Chairman Na Tace Fina Finai Zuwa Office - Abba El Mustapha - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Yadda Aka Raka Sabon Chairman Na Tace Fina Finai Zuwa Office - Abba El Mustapha

Jul 25, 2023


Kamar yadda muka kawo muku wasu labarai akan nada sabon wanda zai zama chairman na ahrkan tace fina finai na kano. 
Wanda dai allah ya baiwa bawansa mai suna Abba el mustapha wanda da yawan mutane sun sani cewa mutum ne mai hazaka da kuma lura da abubuwan ci gaba a harkan kannywood. 


 
Ga yadda aka tarbi abba zuwa office nashi a ranar jiya Monday ga wasu daga cikin hotunan ku kalla kai tsaye.
Wane fata zakuyiwa abba akan wannan mukamin da aka bashi sai munji daga gareku fatan alheri.