Hotunan Jaruman kannywood a wani sabon film - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hotunan Jaruman kannywood a wani sabon film

Aug 4, 2023


A wani sabon film da ba a bayyana sunanshi ba an ga wasu jarumai mata a shigar makarantar islamiyya wanda wadannan hotunan jaruman da suke cikinshi manya ne kuma ana ji dasu.


Kamar yadda zaku gani a wadannan hotunan ga wasu daga cikin jaruman na wannan hotunan.Me zakuce akan wadannan hotunan na wadannan jaruman.