Actress Rahama Sadau Revealed Her Relationship With King of Kannywood - Ali Nuhu - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Actress Rahama Sadau Revealed Her Relationship With King of Kannywood - Ali Nuhu

Sep 13, 2023


Actress Rahama Sadau Revealed Her Relationship With King of Kannywood - Ali Nuhu:In an interview with the actress Rahama Sadau she has revealed her relationship with king of the kannywood Ali Nuhu and she had alot to say about her relationship with her boss.


ATTENTION


For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻


https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj


Follow Us On Google News 👇🏻


Naijastick On Google News 


Join Our Twitter Group 👇🏻


https://t.me/naijastickfansgroup


The actress also answer some questions regarding her career and also her Trip to the outside country as her fans normally see her on pictures with other actors in Nollywood and Hollywood.



The interview was most watch her is the video in Hausa Version, let watch the video as you scroll down !!



Rahama sadau ta bayyana alakarta da Ali Nuhu



Shaharariyar jaruma masanantar kannywood Rahama sadau tayi fira da gidan jaridar TRTAFRIKA inda ankayi mata tambayoyi sosai akan abunda ya shafi rayuwarta.



Abubuwan da ke ciki



    • Kin taba da na sanin  yin wani abu

    • Menene alakari da Ali Nuhu

    • Rahama Sadau ta bayyana mutane ukku da ba za ta manta da su ba a kannywood



Kin taba da na sanin  yin wani abu?



Da zarar abu ya faru da ni nake daukarsa a matsayin darasi , saboda haka babu batun  na yi da  sani  kawai dai nayi abin da ya jawo  magana,  sai na dauki darasi  na ci gaba da rayuwarta shikenan.



Sai kuma a kula da gaba, abin da nake gaya wa kaina kenan..



Gaya mana mutum ukku da ba za ki manta da su ba a kannywood?


“Idan kace na fadama zan iya cewa Ali Nuhu, Ali Nuhu, Ali Nuhu amma bari a barshi matsayin daya Ali Nuhu, yaseen auwal akwai Ali Nuhu..


Menene alakari da Ali Nuhu?


“Rahama sadau : Ali nuhu uban gida ne, gwani  ne kuma mai gidan kowa , kuma ya bani gudunmuwa sosai a rayuwata kusan in ce kashi Casain zuwa dari  na rayuwata a kannywood da yadda na taso, da kula dani.


“Ya bani kariya a matsayin  uban gida  kuma na gode masa kuma a kowacce  masana’anta idan ka shiga dole kana bukatar wanda zai dora a turba saboda haka ina ganin girmansa sosai.”


Ga bidiyo hirar nan.