Fans "react" as former hausa movie actress express her feeling in a short video - Safiya Musa - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Fans "react" as former hausa movie actress express her feeling in a short video - Safiya Musa

Sep 13, 2023


Fans "react" as former hausa movie actress express her feeling in a short video - Safiya Musa:Former kannywood actress Safiya Musa express her feeling in a videos been uploaded on Tiktok.


ATTENTION


For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻


https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj


Follow Us On Google News 👇🏻


Naijastick On Google News 


Join Our Twitter Group 👇🏻


https://t.me/naijastickfansgroup


The video has gone viral and made some reaction as she took the video unsettled, this lead to her fans to react for the and made some suggestion regarding her uploaded video via tik tok platform.What makes her fans to react as she's mama and also been a married woman to her husband.Here are some reaction made by her fans Safiya Musa fans over this reaction:Bidiyon tsohuwar Jaruma safiya musa ya jawo cece kuce a titkokTsohuwar jarumar Masana’atar Kannywood safiya musa wadda itama ta taka rawar gani a Masana’atar shirya finafinai ta kannywood.Safiya musa tayi aure Allah ya albarkacita da samun ‘ya’ya mata da maza aure yayi riba kuma tun a lokacin da tayi aure tana zaune da mijinta lafiya.Wannan bidiyo tana cikin mota ne wanda take zara ido ta sanya wakar hamisu breaker inda nan take wasu sunyi martani Sosai akan wannan bidiyo.Kalli Bidiyon anan : Via - HL@Hajiya Ruqayya cewa take:Dan Allah ki rage kibar nan for the sake of health u r still beautiful.@Hanoupha cewa yake:kunada damuwa wani lokacin kawai raddi ne a ranku kafin ku fahimci kan zance

qiba idan tayi yawa tana illa a jikin Dan Adam Kuma akwai hanyoyin da lik.@akeelah cewa take:wai da kuke cewa ta rage kiba ita taba ma kanta kibar ne kila tafi ku so ta rage Allah shi keson ta a haka.@Raypulse_Multipurpose cewa take:yanzu da a ramen kuka gan ta ma magana zaku yi, Idan Kuma a yanda take da haka take still Shima magana zaku yi… Dan Adam kenan.@Chef Jeedat cewa take:Subhanallah gaskia kiyiwa kanki fada wannan fuska kamar an buga miki iska.@Inuwa cewa yake:kai jama’a, ina ruwanku, idan mijintane yafison hakanfa, kokuma tafi son haka. misali, ni kwata kwata bana san kiba. amma wani yana so.@naimatijjani497 cewa take:Wallah kina burgeni yanda kike zaman auren ki abinki sae dae dan Allah ki rage kibar domin tayi miki yawa wallahi sae muni data saki.