Kano Censor Board Postponed All Movie's Not to be Short Till Further Notice - Abba El'Mustapha - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Kano Censor Board Postponed All Movie's Not to be Short Till Further Notice - Abba El'Mustapha

Sep 13, 2023


Kano Censor Board Postponed All Movie's Not to be Short Till Further Notice - Abba El'Mustapha:Kano state censor board chairman has postponed all movie's not to be short till further notice, this happened in a while because of the non valid registration of the old members of the kannywood team and actors.


ATTENTION


For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻


https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj


Follow Us On Google News 👇🏻


Naijastick On Google News 


Join Our Twitter Group 👇🏻


https://t.me/naijastickfansgroup


If you can recall the chairman has announce the new registration of with the censor board to be more effect and urge all the members to do so.


Abba El mustapa said that the censor board will not guarantee any of the member to continue to serve for his work without that new registration with the board.



Let have it on Hausa. !!



Hukumar tace fina finai ta dakatar da daukar ko wane irin fim a jihar kano – Abba elmustapha



Hukumar tace fina finai da dab’i ta jihar Kano ta bada umarnin dakatar da daukar ko wane irin fim a fadin jihar.



Shugaban hukumar Abba Al-Mustapha ne ya tabbatarwa da Kanawa Radio hakan, inda yace hukumar ta dauki matakin hakan ne domin bawa duk kanin ya’yan masana’antar damar zuwa su sabunta rijistar su.



” Taro ne munka tashi hadakar kungiyoyin mu moppan arewa film makers da kuma dattawan masana’atar

cikinmu mai albarka ta Kannywood wadda munka kai ga yarjejeniyar cewa kwanankin baya anji ko mun dakatar da lasisi da duk wani stateholder suke da shi to yanzu har munkai matsaya shirye shiryen mu sunyi nisa to yanzu mun kusa fara sabanta rigista na kowa ɓangarori to a yau mun tattauna da su da cewa duk wani aiki da yake faruwa a cikin kannywood har kasuwa sun tsaya chak har zuwa sati biyu.



“Wannan shine ya bada damar kowa yazo ya sabanta nashi lasisi ko rigista sa ko sabo domin yabi matakan domin shima ya zamo dan kungiya wanda anka yadda yazo yayi wannan sana’a duk ɓangarori.


Wannan bangarori kaga daga yanzu daukar fim “shortin fim” sun “musica’ studio” gidajen wakoki da masu editin “art and editors” da masu downloading a kasuwa da masu maganin gargajiya da masu harka kida “D’js” kenan da kuma “cafe business centre” da masu daukar hoto da wankewa “photo labs” dukkansu suna cikin wannan tsari na sati biyu a tsaya chak.


Kowa zai zo ya sabunta lasisinsa ya cigaba da sana’a sa a cikin tsari aminci da shari da kuma bin doka da oda da kuma inda ake kallace kallace “views center” kenan muna da inda ake kallon kwallo duk zasu zo suyi rigista domin mun bada nan da sati biyu duk wanda baiyi ba yasani sana’a sa na cikin barazana zamu iya kulle shi”.inji abba elmustapha.



Kalli bidiyo ana -  Via  HL