Adadin kudaden da akeso ka saka domin cika wannan tallafi FG Palliative Grant N50,000 - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Adadin kudaden da akeso ka saka domin cika wannan tallafi FG Palliative Grant N50,000

Dec 8, 2023


Adadin kudaden da akeso ka saka domin cika wannan tallafi FG Palliative Grant N50,000

Kamar dai Yadda kuka sani cewa federal government ta fitar da tallafi Wanda suka sakawa suna da FG Grant Palliative Wanda kowanne applicant zai samu damar mallakar tallafin naira dubu #50,000 Amma pa a wata Daya kacal.


Abinda ake nema kasaka suna wajen amount ana buqatar kasaka #50,000 sannan kuma wajen Business Value kuma kana iya saka #200,000 zuwa #500,000


Ga wasu muhimman Abubuwanda ake nema wajen cikawa:


          • Registration: Create an account on the portal.

          • Personal information, 

          • Contact details, and 

          • BVN.


Each eligible nano-business will receive a one-time grant of N50,000. The disbursement of grants will be conducted through a transparent and accountable process, ensuring that the funds reach the intended beneficiaries.


FG Palliative Grant Application Procedure


Domin cika tallafi latsa wannan link:

https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/

Ga masu bukatar cika bashi kuma ga link nan:

https://loan.fedgrantandloan.gov.ng/

Domin samun cikakken bayani akai ga link nan:

https://www.fedgrantandloan.gov.ng/


Allah yasa adace amin.

Karin bayani latsa nan: www.naijastick.com.ng/