Yadda zaka samu Garabasar 1G data daga layin Airtel Mai suna Airtel Awuf Data Offer akan N100 kacal - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Yadda zaka samu Garabasar 1G data daga layin Airtel Mai suna Airtel Awuf Data Offer akan N100 kacal

Dec 8, 2023


Yadda zaka samu Garabasar 1G data daga layin Airtel Mai suna Airtel Awuf Data Offer akan N100 kacal


Kamfanin Airtel Nigeria Suna bada wata Garabasar ga wadanda suka Zama eligible na samun wannan Garabasar kamar Yadda zamu bayyana muku a wani hoto da muka sakawa ayanzu.


Zakuga Yadda aka samu damar mallakar 


    1 - katin #100 ko #200 ko #300

    2 - Zaka samu 1G akan #100, 2G akan #200, 3G akan #300.

    3 - Wannan Data zaka Kai kimanin kwanaki biyar wato (5 days).Acikin sauki kuma Cikin rahusa.

Ga Yadda abin yake tayadda zaku samu damar cin wannan gajiya ta Company Airtel Nigeria.


     • ka tabbatar da kana da isasshen kati a wayarka akalla naira #100 kacal ko fiye da hakan.

     • saika latsa wadannan lambobin *312*562#

     • Kai tsaye zasu cire kudinsu suka Baka wannan datar more wannan Garabasar.


Airtel SPECIAL DEAL FOR U ! 

1GB @ N100 (5days) 

Dial *312*562# to activate NOW!


Karin bayani latsa nan: www.naijastick.com.ng /Airtel dataawuf