DOWNLOAD : LABARINA Season 8 Episode 4 -Saira Movies Tv
A yau jumaa 22 December ma munkawo muku cigaban wannan shirin naku wato shirin labarina mai dogon zango wanda kamfanin malam aminu saira movies tv ke gabatarwa wanda yanxu haka ake zango na takwas.
ATTENTION
For More Update Join Our WhatsApp Group ππ»
https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj
Follow Us On Google News ππ»
Join Our Twitter Group ππ»
https://t.me/naijastickfansgroup
Labarina wanda a cikin wannan shirin ya samu sababbin Fuskoki da zaku gani a cikin wannan inda sunka hada da jarumai kamar haka.
• Fatima hussaini da dai sauransu.
Labarina wanda idan baku manta ba a Ζarshe zango na bakwai 7 kashi na sha biyu 12 inda anka tsaya akan za’a daura auren sumayya da raba-gardama inda shi kuma presido ya aminta a kai shi asibiti domin ya samu lafiya.
Yayinda shi kuma lukman ya auri wata wadda daga neman aure anka daura aure amma kuma sun aminta da juna har ta tare a gidansa.
A cikin wannan labarina kashe na takwas 8 akwai chakwakiyya sosai duba da ganin sababbin fuskoki a cikinsa.
Kuyi shares zuwaga abokai da Yan uwa.
Ga link nan domin download:
https://youtu.be/ycAhM-Ugnmk?si=SOQalsCns_sspkyw