Hukumar kashe gobara ta kasa, Federal Fire Service (FFS) za su dibi sabbin ma'aikata na wannan shekara ta 2023 - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hukumar kashe gobara ta kasa, Federal Fire Service (FFS) za su dibi sabbin ma'aikata na wannan shekara ta 2023

Dec 27, 2023


Hukumar kashe gobara ta kasa, Federal Fire Service (FFS) za su dibi sabbin ma'aikata na wannan shekara ta 2023


Hukumar CDCFIB wacce ta hada da Civil Defence, Immigration, Correctional da Fire Service, wanda suka bude portal din civil defence shekarar data gabata sannan suka bude portal din Immigration kwanaki, to yanzu ma zasu bude yanar gizon daukar ma'aikatan hukumar kashe gobara .


For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻

https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj

Follow Us On Google News 👇🏻

Naijastick On Google News 

Join Our Twitter Group 👇🏻

https://t.me/naijastickfansgroup


Kimanin Jami'ai 5,000 ne hukumar zata dauka, Saboda haka ga duk mai sha'awar wannan aiki kuma ya cika ka'idojin da ake bukata na neman wannan aiki to su hanzarta cikawa da zarar an bude Portal din ,gobe laraba za'a bude .


Duba wannan 


      • Yadda zaku duba sunayenku a list din aikin Dan sanda da zaa dauka 


      • Sokoto state university: Zamu rufe registration na makaranta a Ranar jumaa Mai zuwa December 29-2023 →ina Dalibai na wannan makaranta Ga sakonna musamman 


Don haka masu bukatar sai su zauna cikin shiri da zarar yanar gizon ta fara aiki zamu sanar da alumma a nema ko zaa dace .Ga shafin da mutane zasu nemi aikin kashe gobara na federal government:


www.cdcfib.career