Gaskiyar Asalin abinda ya faru tsakanin Ahmed da safeera har Ake cewa zai auri wata ba itaba - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Gaskiyar Asalin abinda ya faru tsakanin Ahmed da safeera har Ake cewa zai auri wata ba itaba

Dec 28, 2023


Gaskiyar Asalin abinda ya faru tsakanin Ahmed da safeera har Ake cewa zai auri wata ba itaba


Kamar yadda shafin Hausaloaded suka wallafa na Labarin Ahmed da safeera wanda ya dauki hankalin mutane musamman a kafar sada zumunta ta manhajar tiktok inda ankayi ta cece kuce duba da irin ganin yadda suke soyayya amma kwatsam bayan maganar aure da budurwa sa abun ya canza kama.


Wasu na ganin wannan sam bai dace ba ya chuchi yarinyar mutane wasu kuma sunyi musu uzuri har domin jin abinda a asalin ya kawo hakan.


Abubakar sadauki wanda anka fi sani da @abisfulani wanda shima yana daya daga cikin jajartattun matasa masu kawo labarai a kafar tiktok yazo muku da gaskiya labari kamar yadda ya wallafa a shafinsa yana mai cewa.


"Abis ya fadi tabbas ahmed zai auri wata yarinya ba wadda ake tunani ba, kuma tabbas za’a daura aurin a watan Janairu na shekara mai zuwa, amma naga mutane suna ta fana zaginsa batare da sun san me ya faru ba ko kuma wasu na ta fama zaginta ba tare da sun san abinda ya faru ba- inji abis


Abis fulani yace yana yayiwa mutane bayyanin abinda ya faru sai mutum ya bambance mai gaskiya da marar gaskiya a cikin su.


“Na sha gayamuku a wannan midiya idan har bakisan iyayen mutum ba ku daina sake kuna yin wasu abubuwa da basu dace ba to ga abin yadda na same shi- inji abis fulani


Na farko na samu labari a Makusan tansu da kuma na biyu a wajen abokinshi da nasan bazai fadamin gaskiya ba, wanda sunka gayamin iyakar abinda sunka sani kenan idan akwai karin bayyani wata Allah zakuji daga baya.


Duba da chakwakiyya ce ne tsakanin mace biyu da suke cikin hoton zamu sanya muku bidiyo wanda zaku fahimci dalilin rashin auren ɗaya da kuma wadda zai aure domin ku fahimci asalin zancen.


Ga abinda Abis yake fada akan matsalar da suka samu...


Kalli bidiyo ana :