Hotuna: Wasu hotunan wuraren tarihi da ba acika ganinsu ba a garin makka - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hotuna: Wasu hotunan wuraren tarihi da ba acika ganinsu ba a garin makka

Jan 17, 2024


Hotuna: Wasu hotunan wuraren tarihi da ba acika ganinsu ba a garin makka


Magiyawancin masu zuwa garin makka domin aikin hajji ko umra basu cika zuwa wadannan wurare ba domin ganin abin mamaki. Wannan shine yasaka muka kawo muku wadannan hotunan na wadannan wuraren na tarihi Kai tsaye.


Kamar yadda zaku gani wadannan wuraren bamu samu asalin sunayen su ba Amma dai ga hotuna wuraren nan domin morewa idanuwa.


Zaku iya yin tambayarku a comment section namu idan akwai tambaya akai na kowanne article namu Kai tsaye zamu amsa maku muna godiya..


Ga hotunan: