Ikon Allah - Wakar yabon annabi da Ado Gwanja yayi ta Hana wani Sheick Barci - Harisu Jos - Naija Stick

Mobile Menu

Top Ads

More News

logoblog

Ikon Allah - Wakar yabon annabi da Ado Gwanja yayi ta Hana wani Sheick Barci - Harisu Jos

Jan 23, 2024

Ikon Allah - Wakar yabon annabi da Ado Gwanja yayi ta Hana wani Sheick Barci - Harisu Jos


Kamar yadda mujallar tsakar gida suka ruwaito cewa babban mawaqin nan Mai suna Ado Isah Gwanja Wanda yayi fice a waka inda yayi wa fiyayyen halitta annabin rahama S.A.W Wakar yabo Wanda wannan Wakar ta rikirkita da wani Sheick da ke garin Jos Wato Harisu Jos.


Inda yake bayyana cewa wannan Wakar matuqa ta yi sosai duk da ganin cewa Shi wannan mawaqin Bana yabo ba mawaqine na harkan soyayya da kuma siyasa.


Ga bainda yake cewa a wani faifai na bidiyo da tsakar gida suka wallafa.